@IsmaelBerbie@HonAbdullahiM12 Dalla kamana shiru meye abun mamaki idan ya faɗa ? Shi ba dan apc ba ne? Kuma tunda ya shigo siyasa dole kuyi haƙuri da abinda za ku ji tunda ba harkokin addini bane na siyasa ne
@yasmeen_mayana @HafsatUmarFaruq Abun ay na Allah ne,nasha ganin uwa baƙa uba baƙi amma kaga ƴaƴansu farare,yanzu haka yayana gajere ne haka matarsa amma duk ƴaƴansu dogaye ne domin ɗiyarsu ta fari ma tafisu tsayi sosai.