Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un
Yau Alhamis da misalin ƙarfe 10am aka sanar a matsayin lokacin da za a yi jana’izar gawar marigayi Alhaji Umar Maikuɗi, Shugaban ƙungiyar MOPAN na ƙasa da Allah ya yi wa rasuwa jiya, a gidansa da ke unguwar Tudun Jukun a Ƙaramar Hukumar Zaria.
Sojoji da ƴan siyasa na daga cikin manyan ƴan leƙen asirin Boko Haram - Zulum
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya zargi wasu jami’an soji da ƴan siyasa da kasancewa ƴan leƙen asirin ƴan Boko Haram waɗanda ke basu bayanai da ke taimaka musu wurin ci gaba da aikata ta'addanci.
Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi kenan yayin da mota ta kai shi har bakin jirgi a wata ziyara da ya kai Saudiyya zai dawo gida Najeriya.
Malamai nawa ke samun irin wannan alfarmar a duniya?
Yau kenan yayin gabatar da Labarun safiya na karfe 7 da 8 tare da Zainab Ibrahim (Maman Basma) wadda ta karanto mana Sharhin Jaridun Duniya ☺️☺️
Today, during the 7 and 8 am News presentation with a Press Review by Zainab Ibrahim.
📷 Ruqayya Abba Kabara
Yau kenan yayin gabatar da Labarun safiya na karfe 7 da 8 tare da Zainab Ibrahim (Baban Basma) wadda ta karanto mana Sharhin Jaridun Duniya ☺️☺️
Today, during the 7 and 8 am News presentation with a Press Review by Zainab Ibrahim.
📷 Ruqayya Abba Kabara