Da-kowa yana sane da fadin allah cewa. karfin mulki, karfin kudi basa iya bawa kowa mulki se wanda Allah ya zaba! Da wadannan mutanen sun jira sunga zabin alherin da Allah ya mana a bisa zatonmu. Kuma ma kudi, mulki da shiga a fitan anfimu ne? Hmm lkc alkali @ProfIsaPantami aheri
@ShehuNaAllah_ Me kuke tunani? Kada kuji tsoronsu yadda suka shirya haka muka shirya. Kuma inada tabbacin shirina yafi nasu sorry to say shirina yafi na mal. Except financial planin. Kaide Allah ya kaimu allah ya kara dafa mana. Pantami alheri ne.
@ProfIsaPantami yazama hujja a garemu domin yana cikin jajirtattu da suka tsare amanar:
ยฐAMANAR KASA ๐ณ๐ฌ
ยฐAMANAR AIKI ๐ผ
ยฐAMANAR ILIM ๐ฉโ๐
Don beyiwa kansa gwanjon kadarorin gwamnati ba. Kuma aikin da akasashi ya aiwatar.@Danmasani_Gombe@BashirAhmaad@AAbubakar82690@ibrahim
BAMU DA WATA GAYYATA DAGA EFCC KO ICPC WE ARE FREE TO GO ANY POLITICAL PLAT FORMS.
Duk nuna wariyar da ake cewa anayiwa yan arewa wajen kama wadanda suka rike madafun iko, ka taba jin ankama wanda beci amana ba?
Professor Isa Ali Pantami yazama hujja a garemu.
@BashirAhmaad He say nothing but agains our good culture and religion. And to embrace entire northerners at large. We will not allowed any stupidity against us.