This is not a share (Dangote Refinery IPO) for somebody to just buy and sell it tomorrow, this is for the future of anybody’s family. You are actually investing for the future of your family.
- Aliko Dangote
17th/02/2026
DataMind R&C sun ziyarci Kashere dake jihar Gombe, in da suka tattaro bayanen farashin kayan abinci kamar yadda kuke gani a cikin wannan Jadawali, Yan uwa kar ku manta farashin yana iya canzawa a ko da Yaushe.
✍🏼DataMind research and consulting
16th February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwar Kwadon dake Jihar Gombe.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind research and consultating
08-14 february 2026
A rahotonmu na Sati-Sati daga 8 zuwa 14 ga watan Fabrairu, 2026, an ga cewa Wake ne ya fi kowane hatsi tsada inda ya kai 86K a Dukku, yayin da farashin Dawa bai cika lilo ba domin ya tsaya tsakanin 25K zuwa 27K.
15th February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwar Potiskum dake Jihar Yobe.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind research and consultating
14th February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwar Tumu dake karamar hukumar Akko a Jihar Gombe.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind R&C
13th February 2026
A cigaba da kawo muku bayanain kasuwa don ilimantar wa da nishadantarwa, Yau ma kamar kullum, DataMind R&C Ta ziyarci babbar kasuwar Lariski dake Karamar Hukumar Kirfin Jihar Bauchi.
9th February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwa kwadon dake karamar hukumar Deba a Jihar Gombe.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind R&C
10th/02/2026
DataMind R&C sun ziyarci Kashere dake jihar Gombe, in da suka tattaro bayanen farashin kayan abinci kamar yadda kuke gani a cikin wannan Jadawali, Yan uwa kar ku manta farashin yana iya canzawa a ko da Yaushe.
✍🏼DataMind research and consulting
9th February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwa kwadon dake karamar hukumar Deba a Jihar Gombe.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind R&C
5th February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwar kumo dake karamar hukumar Akko a Jihar Gombe.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind research and consultating
03/02/2026
kasuwar Kashere karama hukumar Akkon Jihar Gombe in da ya Tattaro mana bayanen farashin kayan Abinci kamar yadda kuke gani a cikin wannan Jadawali, Yan uwa kar ku manta babban buhu Bacco bag kaya mai kyau muke bayani, sannan farashin yana iya canzawa a ko da yaushe
2nd February 2026
farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwar kwadon dake jihar Gombe.
Kada ku manta; farashin yana iya chanzawa a koda Yaushe,
Ku kasanche tare damu koda yaushe don sanin yadda farashin kayan abinci yake kasanchewa a kasuwani.
✍🏼 DataMind R&C
1st February 2026
Bayanai akan farashin wasu kayan abinci a yau daga kasuwa Alkaleri dake jihar Bauchi.
Kada ku manta; farashin kullum yana iya chanzawa.
Ku kasanche tare damu koda yaushe don gnin yadda kasuwa take kayawa.
✍🏼 DataMind research and consulting
Crypto be like 😂👇
You buy a token at $0.002 because the roadmap looks solid, the team is doxxed, the whitepaper is 40 pages, and the community says “long term. Price drops to $0.0018, you say healthy correction. Drops to $0.0012, you say shaking out weak hands. Drops to $0.0006, you zoom out and say I’m here for the tech. 😂
Then a random meme coin with no website, no roadmap, and a logo designed on Canva in 10 minutes does 30x overnight. You ape in at the top for “just a small bag.” Price dumps instantly. Now you’re a long-term investor again. 🤣
Crypto teaches patience, pain, and portfolio management… mostly pain. 😭
If you’re still here reading this, congratulations, you’re officially a veteran. Retweet to make others smile 😃