Akwai takaici kaga namiji yana comment a karkashin irin wannan post yana kokarin sukar wannan bawan Allah da yake neman mata shafal-shafal.
Bai ce dole sai ka bashi 'yarka ko kanwarka ba. Hasalima basu da wadannan qualities din. To ina ruwanka dashi?
....
A matsayinka na Innocent Man, dole ka san cewa kowace mace tana da wani namiji da baya laifi a wajenta. Koda bai bata ko sisi ba, yafi wanda ya bada dubu malala. In ba kai bane. To ba kai bane. Kar ka kashe kanka. Fool. Stop!
Menene Alphanci?
Thread!
Abu na farko da zaka fahimta shine Alphanci ba wai zance ne akan mata ba. Alphanci karatu ne na inganta rayuwarka a matsayinka na Innocent Man. Zancen mata yana shigowa ne kadai saboda wasu shashashai da ake ce musu Simpopi.
Ku garzaya kuyi Following Jami'ar Alphanci a X. Sannan ku sanya wannan shiri a Calendar dinku don daukar darussa masu muhimmanci.
Sannan kuyi kokari kuyi rajista a Jami'ar Mutanen kirki!
Jami'ar Mutanen Kirki zata fara gabatar da Shiri Mai Suna "Ka dau darasi, ko a dau darasi akanka"
Wannan shiri zai rika dauko darussa daga wurare mabambanta don inganta rayuwar Innocent Men.
Za a rika gabatar wannan shiri ne a Manhajar X wato Twitter.
A matsayinka na Innocent Man, dole ne ka dage wajen neman kudi saboda ka auri mata da yawa, saboda matar Alpha Male ba karamin lada take samu ba wajen yi masa hidima. Kaga idan ka auri da yawa ka basu damar samun lada ne, saboda kai mutumin kirki ne.