WARNING: GRAPHIC CONTENT - Intense Russian air strikes are turning the Ukrainian city of Mariupol into 'ashes of a dead land,' the city’s council said https://t.co/RKoMcD38Qu
Hukumar NDLEA mai yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ce ta kama ƙwayar Tramadol kusan miliyan biyu tare da maganin tari na Codeine a filin jirgin sama na Muratala Muhammad da ke Legas.
https://t.co/A9GvPPIMQ0
Ƙungiyar Taliban ta sauya matsaya kan ƙyale 'yan mata su koma makarantun sakandare a Afghanistan, tana mai cewa har yanzu ba a yanke hukunci ba kan kayan makarantar da za su saka ba.
https://t.co/WFEjksnyPp
I have been elected as the Kano state PRP Chairman earlier today. This is indeed a huge task, but a step forward towards achieving National development. May Allah guide us through
Allah a Baki Fir'auna a Zuci: Bayanan @alobobo_normal Kan Tsokacin @sarkin_wakar_san_kano Cc @realalinuhu @real__maishadda @falalu_a_dorayi @adizatouofficial @mr_aliyusamba @realmixterbash@drpure001@arewa24channel https://t.co/7HWGRwIClm
Mayakan ISWAP 22 da matansu 27 da Yara 55 sun mika wuya ga rundunar sojin Najeriya a Garmin Damboa, jihar Borno ranar asabar 5/2/2022 Hoto: @HQNigerianArmy
Sadio Mane @SadioMane10FP dan kasar #Senegal ya zamo zakaran 'dan wasa a gasar #AFCON2021 Yayin da wasu ke ganin #Aboubakar na kasar Kamaru yafi dacewa da matsayin. Mene ra'ayin ka/ki ?