Duk da tsadar rayuwa, Nijeriya ce ta zama ƙasa ta ɗaya a duniya da 'yan ƙasar suka fi yawan kyauta da taimakon bil'adama! Ta yaya hakan ya yiwu? Kalli cikakken bayani.
The UK's first female archbishop, Sarah Mullaly, concluded a visit to Palestine’s occupied Jerusalem and occupied West Bank. She called for the end to the Israeli occupation and praised local Palestinian "Christian resistance to injustice"
Rundunar Operatin Hadin Kai ta sojan Nijeriya da ke yaƙar ta’addanci a arewa maso gabashin Nijeriya ta ce, ta ceto ɗalibai da malamai 10 daga cikin waɗanda Boko Haram ta sace daga makaranatar GDSS Lassa ta ƙaramar hukumar Askira/Uba a jihar Borno.
Sanarwar da muƙaddashin jami’in watsa labarai na rdunar, Keftin Mohammad Goni ya fitar, ta ce sojojin sun nufi inda ‘yanta’addan suka yi ne a lokacin da suka sami labarin harin da suka kai makarantar.
Ta ƙara da cewa sojojin sun yi nasarar kashe wasu daga cikin ‘yanta’addan yayin da soja ɗaya da ɗan sa-kai suka rasa rayukansu yayin arangamar da suka yi a kusa da Daggu.
Kazalika sanarwar ta ce, jami’an tsaron sun ƙwace baburan ‘yantadaddan bakwai yayin arangamar.
⚡️BREAKING: Iran's President confirms that Zero Uranium Enrichment will not be accepted
"Trump's positions have changed 180 degrees compared to the past. We will not give up the right to Enrich Uranium"
Al Jazeera cameraman Ahmed Washah was killed in an Israeli air strike on a home in central Gaza, the Qatari news media says amid Israel's ceasefire violations
https://t.co/KbacIGUlHE
"Without the United States, there would be no Israel. Without me, there would be no Israel,” US President Donald Trump said during a meeting with Qatar’s Emir, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani, on the sidelines of the G7 summit
Shakira and Nigerian singer Burna Boy bring spectators to their feet during the opening ceremony of the 2026 FIFA World Cup at Estadio Azteca, ahead of the opening match between co-hosts Mexico and South Africa
https://t.co/qaBZXrWxBl
BREAKING : FIFA has confirmed that Super Eagles legend Austin “Jay Jay” Okocha holds the record for the most successful dribbles in a single FIFA World Cup match, underlining his enduring status as one of the most skilful footballers the game has ever produced. 🇳🇬🇳🇬🇳🇬💯
🟥 WHILE THEY CELEBRATE “PEACE,” GAZA RECEIVES SIX TRUCKS.
🔳While politicians, commentators and television studios continue congratulating themselves on a so-called ceasefire, only 6 aid trucks entered Gaza through Karem Abu Salem crossing today.
🔳Six trucks for more than two million Palestinians trapped under siege, facing hunger, collapsing healthcare, displacement, and the daily destruction of civilian life. That is the reality behind the headlines.
🟥An important interview with @swilkinsonbc exposing the humanitarian catastrophe in Gaza, the failure of the international community, and the widening gap between what the world is being told and what Palestinians are actually living through.
🔳Watch. Share. Then ask yourself how any government can look at six aid trucks for more than two million people and call this humanitarian relief.
@KiarashJourno@swilkinsonbc
“You are a nasty, nasty human being with a nasty, nasty heart. To laugh at pain is a disgrace.”
Bella Hadid has denounced Israel’s far-right minister Itamar Ben Gvir on Instagram after he was filmed taunting activists from the Gaza-bound Global Sumud Flotilla while they were being held by Israeli authorities and reportedly subjected to abuse
Tsohon gwamnan Jihar Kano da ke Nijeriya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce yana da yaƙini cewa za su yi aiki tare da tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar domin kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Da yake hira ta musamman a gidan talbijin na Arise TV a Abuja ranar Litinin, Sanata Kwankwaso ya ce ba shi da wata matsala da Atiku Abubakar, amma ya bar Jam'iyyarsu ta ADC zuwa NDC ne saboda akwai manyan matsaloli aƙalla uku a cikinta waɗanda ke da wahalar warwarewa kafin zaɓen da ke tafe.
Ya ce yana sa rai idan tsohon mataimakin shugaban ƙasar bai tsaya takara a ADC ba, ya je su haɗa ƙarfi da ƙarfe domin kawar da Jam'iyyar APC daga mulki.