@safiyyabiso Gaskiya ban yarda da cewa yaran yanzu sunfi iyayensu wayo ba, ana fa iya gane mace ko cikin 2 weeks ne ajikinta, no matter how smart she is sai ta bar sign da za'a gane something is wrong, most of this happened in iyaye badu damu da yaro na ko suna karΙar wani abu a wajen yaran
@safiyyabiso Dole abin ya bada tsoro but ina su iyayenta suke zururin wannan lokacin da abun yake faruwa? Shin basu ga canji a jikin yarinyar ba?
Babu abinda za'a fada min na yarda cewa iyayenta basu da laifi π₯Ήπ₯Ήπ₯Ή