In the simplest terms!
You want to buy a 2016 Corolla worth 15 million naira. For 3 years every year-end you will come up with 12.5 million naira. In your fourth year your rich uncle added the 2.5 million naira for you to buy that car. He didnโt make you a CAR OWNER but helped you to become a CAR OWNER.
But when you want to buy a 2003 Corolla worth 8 million and your rich uncle gave you 5.2 million naira out of the 8 million, he actually made you a CAR OWNER!
ALLAHU AKBAR
Maigirma Gwamnan jihar Bauchi yana dawowa daga Kasar Saudiyyah ya wuce gidan Marigayi Malam Idris Abdul-Aziz ta'aziyya
Sannan Maigirma Gwamna Senator Bala Abdulkadir Mohammed ya Mallaka wa Almajiran Marigayi Malam Idris Abdulaziz filin idi na Games Village wanda akan filin Malam Idris suka samu sabani da Gwamna
Har an fara sayar da filin wa mutane, amma yanzu Gwamna yace za'a mayarwa mutane kudadensu, domin ya mallaka wa Daliban Malam Idris filin
Allah Ya saka wa Gwamna da alheri, Allah Ya jikan Malam Idris.
- Datti Assalafy.