wanda ya sanshi, ya sani mutumin kirki ne kamar yanda duk wanda zai saurare shi sai ya gamsu malami ne kuma yasan abinda yake.
Siyasa yana cikinta tsundum Har takarar gwamna yayi amma babu wani mai lafiyayyen hankali da ya isa ya zage ko ya kalubalen ce shi.b
https://t.co/e5I9FeHIW1
Karatun littafin 'ADABUL MUFRAD' karo na 2 wanda malam Ibrahim Khalil yake gabatarwa duk Lahadin karshen wata a masallacin inuwa dutse dake sallari. Darasi na biyu (2)
An karantaa littafin sake karantashii akeyi Duk karshen wata ranar Lahadi
In sha Allah gobe juma'a Malam Ibrahim Khalil zai gabatar da muhdhara mai taken
SIYASA DA RAYUWA A MUSULUNCHI
Wuri:- S A S
Rana:- Juma'a 31/3/2023
Lokaci:- 9:00 na dare