Assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuh.
Wannan Zaure ne Domin Yada karatuttukan maluman sunnah. Na rubutu, na kalla, na saurara (na murya) dakuma Link's.
"Duk yanda mace ta kai da kyau, to kyawunta yana tasiri ne kafin ta je gidanka, da zaran ta je gidanka babu abin da ya fi tasiri irin kyawun ɗabi'unta."
-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Allah ya yi masa rahama).
Ga ilimi ga gayu, ga kuɗi ga kyauta, Malam abaka Ilimi, abaka Abinci. Allah ya ƙara wa Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum @AhmadGuruntum lafiya, basira da imani🙏🏻
#Kmsunnah
“Duk wanda ƴaƴansa guda uku suka gabace shi tafiya (Mutuwa) kenan ba su balaga ba, waɗannan ƴaƴan za su zamanto masa katanga ne da za su hana shi shiga wutar jahannama.”
Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya HAFIZAHU LLĀH
Mujahedeen
Idan Mutum Ya yi Ƙarya don Gyara wata Alaƙa tsakanin wasu mutane Biyu da ba sa Magana...
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah
#Taskarsheikhjafar#Kmsunnah#TahirTsamiya