Da zarar an kira ka da private number, kawai kai rejecting kiran, zasu turo maka message da number Wanda ya kira ka, cewa ka yi missing kira daga Wane.
Idan kana da number, zaka ga suna ya fito, idan kuma ba ka da number, zaka ga number ta fito 👌
✍️ Tahir Tsamiya
Idan Mutum Ya yi Ƙarya don Gyara wata Alaƙa tsakanin wasu mutane Biyu da ba sa Magana...
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah
#Taskarsheikhjafar#Kmsunnah#TahirTsamiya
NI'IMOMIN ALLAH A KAN BAYINSA!
~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
DOWNLOAD 👇
https://t.co/fpl6znRRtj
Note: Wannan ita ce Muhadarar da Malam ya gabatar Jiya Litinin A Masallacin S.19 Dutsen Tanshi da ke cikin Garin Bauchi.
#Kmsunnah#TahirTsamiya#Guruntum
Mafi tsadar abin da zaka nema a wurin Allah shi ne shiriya, in ba ka samu shiriya ba, ba zaka yi imani ba, in ba ka yi imani ba, ba zaka shiga Aljanna ba.
~Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum (Hafizahullah).
Abu Sadiq
#Kmsunnah#TahirTsamiya#Guruntum#Guruntumfans
SOCIAL MEDIA
"Ka rubuta kalma ɗaya ko biyu waɗanda suke ɗauke da ilimi ko wa’azi ko da mutane ba za su yi liking ko comment ba, hakan ya fi alheri a kan ka rinƙa kwashe-kwashe da shiga abubuwa marasa amfani a social media kawai don ka tara mabiya ko ka yi suna."
SHEIKH UMAR SHEHU
“Duk wadda ya gaya ma gaskiya ka ɗauka, wallahi zai ƙarama daraja, karka taɓa tsammanin wai in anma gyara ka ɗauka ka faɗi”.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah
#mijin_uxtaziyyah
❝ Babu kyautar da Allah SWT ya yi wa Dan adam kamar aiko Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ❞
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo
( Hafizahullah )
Bin Mu'az Fago ✍️ Graphic's Da'awah
𝗡 𝗔 𝗦 𝗜 𝗛 𝗔 :
❝ Idan ka na so ka san matsayin ka a gurin Allah SWT, to ka kalli matsayin addinin ka a zuciyan ka ❞
SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA
( Hafizahullah )
Bin Mu'az Fago ✍️ Graphic's Da'awah
Gayyata Zuwa Ga Yan Uwa......
Muhadarar Walimar Aure
Mai Gabatarwa:
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum In Shaa Allaah
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah