Kefa Deeje Naga alamarki
Yar takarar adawa da maganganun Allah da manzon sace a wasu lokutan
Ya anmabi ya Fadi abu ki diq,ga
Inkari akai
Anya makuwa ke ba yar yankin mutanan Iran bace.
Wannan shine burin kowane azzalumin Namiji, burin su ace Mace sai ta bi umarnin sa, domin yaji dadin muzguna mata, yaci zarafin ta.
Wallahi wannan zancen karya ne. Allah ne wajibi ayiwa biyayya. Idan mace ta kiyaye yiwa Allah biyayya acikin lamurran ta shine zama Mutuniyar kirki