Babu Rabona a siyasa, kunga rainin hankali ko, duk wanda aka irga shi, sai ya koma baya a sake irga shi
Duk wanda Allah yayo shi a Najeriya yace Alhamdulillah 🤣🤣🤣🤣🤣😜
Ba ƙaramin Kuskure bane tara iyalen wanda ya wuce ƙa'ida, iyalen da baza ka iya ɗauƙar ɗawainiyar su ba, ko koma basu cikakkiyar kolawa ba.
Mu tuna cewa idan tarbiyar su ta lalace Allah zai tambaye mu ranar gobe ƙiyama
FRIDAY, 17TH RAMADAN 1447 EQUIVALENT TO 6TH MARCH, 2026
Tafsir at Gwallaga Juma'at Mosque, Bauchi with @DrMSaniR_Lemo
A yaune Majalis ya ƙarɓi bakoncin baki daga Jihar Kano, Allah ya baku lada sannan ya maishe ku gida lafiya.
Jazakallah ya Sheikh