@tudunwada__mi Duk da cewa ni yanzu bani da shaawar wakokin Rarara amma kowa yasan shi ba Jahili bane yanda yan boko ke takama da boko shima yana takama da irin nashi ilimin da Allah yabashi duk wanda yakira shi Jahili toh lallai shine babban Jahili
@davido Duk da dai nafi goyan bayan Davido akan maganar rashin tsaro saidai Davido yasani cewa Rarara ilimin boko ke baida shi amma yana da wani ilimi da kaima baka dashi zai iya karatu da rubutawa da rubutun ajami wanda kai baka da irin wannan ilimin
@ummer_zeee@davido Yana dai da kishi kabilar shi saboda antaba kabilar shi shiyasa yafito yayi magana yanzu abaya duk abinda akema yan arewa ai baiyi magana ba
@Herlaccy@davido Eh gaskiya ne shi RRR bai iya karanta rubutun Hausa ba ko Turanci amma kuma tawani bangaren me ilimi ne tunda ya iya karanta ajami shikuma Davido bai iya karanta ajami ba kaga tanan shi kuma jahili ne
@Millz_umar A wancen lokaci bashi da wata dama.ko iko a gwamnatan ce da zaiyi maku wani abu ko shi wanda karambanan babu abinda yayima illa karama gwamnatin baban ahi bakin jiki da rabon abinci a takeaway
@Admiral_Cyborg Look at these wicked hypocrites, the great enemies of the Hausa people and of Islam, who don't even speak Hausa, yet claim they are the ones who will protect the Hausa people.
@Admiral_Cyborg This is the goal of the Hausa Zalla people to insult the Islamic religion and Muslims. But whatever you do, you cannot end what Allah has decreed.