"Kuma ka yi yẽkuwa ga mutãne da wajabcin Hajji su je maka suna mãsu tafiya da ƙafãfu da kuma a kan kõwane maɗankwarin rãƙumi mãsu zuwa daga kõwane rango mai zurfi."
Ka taba haduwa da su? Addini ne ko rashawa? Dan uwa idan kana ikirarin kai musulmi ne, to ka yi nazari akan koyarwar Manzo, ka nemi ilimin Qur'ani....
#Ba_Musulunci_Suke_B#ISWAP
Me ya sa suke yaudararka da sunan addini? A cikinsu akwai mai irin launin patarka? me ya sa manyansu larabawa ne daga wasu kasashe - mabiyan kuma bakake ne? Me ya sa kake kashe dan uwanka Musulmi, dan arewa? A cikinsu ko akwai wa'yanda suka taba kai wa iyalinka ziyara?
"Lalle ne wanda ya kashe rai bã da wani rai ba, ko ɓarna a cikin ƙasa, to kamar yã kashe mutãne duka ne, kuma wanda ya rãya rai, to, kamar yã rãyar da mutãne ne gabã ɗaya".
@MahadarHausa
Alhamdulillah
Nasara akan #iswap har an kwato tallakawa daga hannunsu.
Lalle ne...."kuma wanda ya rãya rai, to, kamar yã rãyar da mutãne ne gabã ɗaya"
#nasara_akan_iswap_da_ansaru 😁
Babbar manufar addinin musulunci ita ce kyautata rayuwar dan adam. Duk abinda ka ga an ce ayi shi ko a bari, duk wata ibada ko wani hukunci ko doka a addinin musulunci manufarsu ita ce kyautata rayuwa domin ta zamo a kan tsarin da ya dace......
Tunatarwa: Bayan mutuwar shugaban yan isis malam al-Qurayshi da mutuwar kwamandojinsu a Nigeria, yanzu ne ya kamata mai hankali ya rabu da su. Babu musulunci a cikin akidarsu.
Da gaske ne ya kashe kansa kamar yadda Baghdadi ya yi? Hakan ya halalta a musulunci? 🤔😢
#gani_ga_wani