Videon mu na farko akan Dex Trading, Analysis ta hanyar amfani da wasu TG channels;
Trench Trending
Solana Early Trending
Whales Trending
Pumpfun Bonded
Kira ga duk wani matashi ɗan shekara 20-40 a titin X.
Ya kamata mu farga mu fara investment. Wallahy an barmu a baya.
Ku saurari wannan video pls 👇🏽
Idan ka karu da wannan video a taimaka da like da retweet 🔁
⚽️ 2026 FIFA World Cup (USA, Canada, and Mexico) ||| This World Cup sets a new record, being the first World Cup to be jointly hosted by three countries: the United States, Canada, and Mexico, ushering in a new era of transnational football extravaganza.
In politics, there comes a point when advocacy must be matched with action. The reforms @ProfIsaPantami has championed for years may now have a clearer path to implementation, as he moves closer to a position where he can directly influence policy and governance.
Idan ka taɓa ji kuskure ne...
@ProfIsaPantami yayi wannan karatun tun ranar 22nd April 2024...
Amma saboda rashin son gaskiya wasu suke dawo da wata tsohuwar maganar sa.
X Monetization: Ga yadda Ɗanbaiwa Ke tsara Post 20 cikin minti 5.
Domin tambayoyi ko neman karin haske.
Ina comment section 👇
Ayi retweeting saboda sauran masu neman X Monetization su amfana.
Yadda zaka dinga Samun akalla 50$ monthly da exchanges?
Kamar yadda nayi alkawarin zankawo video step by step na yadda zaku dinga making akalla 20$ zuwa sama a exchanges da dama so jiya bansamu damaba sbd network, so mufara da kucoin insha Allahu zanyi video na binance Shima zansa saikuma next bybit, bybit Shima anasamu sosai Amma gsky na bybit sai kunada wayau da lissafi komai lissafine da duba fita insha Allahu zanmuku Shima video yadda zakuyi kudinga Samu sannnan kuma zanbaku wani hanya Wanda zaku dinga kwashewa ta hanyar yin multiple accounts dan wlh ana samu sosai da multiple accounts 😅 kuna ragewa next video zanyi akan binance , bybit mexc and bitget.
kuyi sharing wasu su amfana Allah yasa afara asa'a