@renoomokri Kuna mgnr ku ne kawai
To fiyayyen halitta ma SAW yakan rantse bazai yi wani abu ba , a karshe inyaga yin abin shine mafi alheri agareshi da al’ummarsa sai yayi kaffara kuma ya aikata wann abin,
Balle wann ba rantsuwa malam yayi ba
#IDON #MIKIYA#
Abin takaici har iyau majalisar zartarwa tasake amincewa da kaşafin makuden kudade wanda za’a kashe su wajen gina manyan hanyoyi a fadin kasar nan amma babu daya a arewa maso gabas (north east )
@realMaalouf This is to tell the level of their illiteracy, not knowing that number of memorized Quran is bigger than the number of physical copies so if the like they burn all the Quran within the globe