Alhamdulillah Ala Kulli Halin.
➕1️⃣ 😁🎂🎉Na godewa Allah. 11-01-2025 nake karin Shekara a duniya.Nima fah a hakan da kuke gani na, ina dab da shiga sahun Matsakaitan dattijai 😆.Allah ya Kara mana soyayyar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu S.A.W❤️
HBD to my humble self 🎂🎉
🖤Allah dukkan Alkhairin dake cikin sabuwar shekaran nan ta 2025 ka Haɗa Mu dashi, Haka ma dukan sharrin dake Cikin ta Ka nesan tamu dashi.“Yaa Allah ka sa zamu kasance daya daga cikin wayanda zasu samu Manya-manyan rabo masu albarka.
Amin🤲
BABBAN BURINA 🕋 MAKKAH DA MADINA”🤲🏽
“Kada ka canza tsarinka domin kawai ka burge wasu mutanen ko kuma don su yarda dakai...
Ka tabbatar ka canza tsarinka domin kasamu yardar Allah Ubangijin Kowa da komai wannan Shine zancen gaskiya Kawai.” 🗣
The Muslim community needs call on this said comedian— Nezu Wazobia, to stop using islamic attire to push his sensual comedies. This portrays the image of the religion on a bad light, he can pull his unGodly contents without dressing like an islamic Malan. We don’t joke with anything islam. He needs to be stopped, and this should be on the shoulders of Islamic authorities.
Ana Shirin aikata wani al'amari a wata a jiha a arewacin najeriya, wata jiha da tafi kowacce shahara a al'amuran yau da kullun...
Inda hankalin kowa ya karkata akan jihar...
TGIF..🕋🕌📿
Allah albarkacin wannan rana wannan watan Allah ubangiji ya biya bukatunmu na Alkhairi, sharrin mutum Dana Aljan Allah ya karemu, Allah ya kyautata Karshenmu, Allah ya bamu lafiya da zama lafiya... Amin!🤲🏽🥰