@Ameenertu_ E ana iyayi idan hada da noma, kiwo, ko kasuwanci. Hakan kuma ya danga ga yanayin albahi, hakuri da kuma taimakon Allah. A Najeriya akwai ma aikatun da suke bada total take homo na 500,000, 1,000,000 har sama da haka a matakin farko na soma aiki