@Khady_Bamalli Ita ma mai wakar ba yar shi'a bace ai. So, ku yanzun kun bar ma yan Shi'a son Yar Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam da mijin ta Imama Ali da yayan ta Imam Hassan da Hussaini kenan?
Lallai
@A__yabo So, your scholars only get to know about this. But, because during Goodluck, Noethers protested, prayed Al-Qunut?
So, yanzunne Musulunci ya shige ku kenan, lokacin Goodluck duk ba ku karbi musulunci ba ko ba ku san da addini ba sosai?
@bb_khamees Ina fa, muna nan da kai fa muna ganin yadda videos din mutane ke yawo na yadda suke sallah ba ladabi a kano. Same mutanen da ke cewa waka haramunne, film haramunne, amman yanzun saboda son ran su, ji abunda suke fada
@FarmMafari@abbakarrrh Ka ji ta ce ba ya iya hausa ba?
Ce maka ta yi ita ba bahaushiya bace. Ko don tana hausa film kuma tana Arewa sai a ka ce bahaushiyya ce?
@bb_khamees Wallahi yan arewa munafukai ne. Wannan saga din ya sa ma ni yan kudu suna da wata dalili da duk wata hujja na su kira mu da abunda suke kiran mu da shi. Same yan Arewa da ke cewa waka haramunne, film haramunne, suna zagin yan film, amman shi ne yau don son zuciya, bari dai....
@iamkadirii Yi hakuri yallabai, NCS is juicy. Forget all dis containers of a thing you mentioned. There compensation and other benefits alone is okay for person.
@UmmaAhmad12@Alameen___Abba Wai tsaya, kun san adadin wadanda ba musulmai ba da suka yi hadda har suka yi rubuce rubuce? Ku dinga research please. Idan ka yi hadda ba ka yi amfani da shi ba, ai ba amfani kenan. Amfanin ilimi aiki da shi.