Labari Cikin Hotuna!!!
Gidauniyar Gidan Amana Akida a bisa shugabancin wanda ya assasa ta a jihar Katsina Dr. Haruna Umar Maiwada.
Ta kaddamar da fara rarar ba Litattafai ga wasu makarantun dake karamar hukumar Katsina
Holding a position of power does not make someone a true leader. Service, helping the community, and positive results are what define a genuine leader. ✊
Gidan Amana Akida
Alhamdulillahi, mun kammala aikin Saka Fitulu masu Amfani da hasken (Solar Streetlight) a bangaren daliban kwana (boarding schools) na makarantun ATC da WTC dake cikin birnin Katsina.