@BashirAhmaad Karyar banza, chilling din wa? Ya dai gudu saboda ta kare masa kuma akwai tuhume tuhume akansa shiyasa ya gudu saboda tsoron kamu. Insha Allahu abinda ya shuka sai ya girbe shi! Mtttssss.
Wai dan Allah maiyasa kuke irin wannan ne a bainar jama'a? Haka ai zubar da mutunci ne! Gaki kyakkyawa indai har da gaske kece wannan, na tabbata ke dinnan bazaki taba rasa mijin aure ba inhar da gaske kikeyi. Allah ya sawwake!
@miraquuuu Princess mira kike ko wa??? Ina mai gargadinki da kiji tsoron Allah, wannan abun da kikeyi ba burgewa bane sam! Ninama fara kokwanto anya macece take posting dinnan kuwa?π€
@FatiWasha4 Gaskiya dora irin wannan photon a yanar gizo bai dace ba, ni na fara tantama, anya wannan fati washa ce kuwa!π€ Anya ba wani gardi ne ya bude account da sunanta ba???
@ProfIsaPantami Sarkin kuka yanzu dai kuka ya kare koh? Gashi dai yanzu sai kashe mutane akeyi amma mun jika shiru ka daina kuka!π€ Ya dai meye sirrin ne???