Alhamdulillah
A yau na bayyana kadarorina a cikin wani kundi da na gabatarwa hukumar kula da ɗa'ar ma'aikata ta ƙasa reshen jihar Kano (Code of Conduct Bureau)
A yayin da mu ke jiran gabatowar ranar 29 ga watan Mayu don kar��ar rantsuwa, wannan bayyana kadarorin zai kasance wata hanya ta nuna gaskiya da riƙon amana wadda zai zama ginshiƙin gwamnati mai zuwa ta Jihar Kano a karkashin jagorancina. - AKY