Ba Cire Sarki Sunusi ne ya Batamin rai ba, amma yadda akasa wasu yan tasha suka shiga har turakarsa suka fito dashi a wulakance suka daukeshi suka kaishi wani qauye shine abinda ko yau na tuna irin darajar da Allah ya bashi kuma
Yanzu Hukamar tsaro ta zama abin tsoro ga al’umma, ya zama wajibi a biya diyyar kisan gillar da sojoji sukayi kan ‘Yan Maulid ~Kwankwaso.
Ga cikakken labarin>>https://t.co/TYx1ZPQrB2
Kwankwaso is the best politician in northern Nigeria and Abba kabir is a rightful governor of Kano state.
If you believe REPOST and comment with Allahu Akbar🙏
Appeal Court to deliver judgment on Kano Election Petition tomorrow Friday 17th November, 2023 by 10am in Abuja.
This information contained in a letter sent to our legal team today.....
May success be ours in sha Allah
Kotun daukaka kara ta sanya gobe juma'a 17 ga watan Oktoba, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci a kan zaben Kano.
Wannan bayani na kunshe cikin sakon da kotun ta turawa lauyoyin mu a yau....
Allah ya bamu saa, amin.
Sabature
Lawless Nigerian Air Force Personnel Block EFCC Office In Kaduna After Six Military Officers Were Arrested For Internet Fraud | Sahara Reporters https://t.co/V1kPMeEZka
I congratulate my brother and friend, the Deputy Governor of Kano State, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, on attaining 63 golden years.
Comrade, is an epitome of excellence, comradeship, loyalty and service to the people, and he has distinguished himself in several levels of leadership.
May the Almighty Allah preserve him in good health. - AKY