Kuma the worst part shine, bamuda aiki sai fada da munafircin wasu Akan abunda suke aikatawa bayan muna aikata wanda yafi nasu muni. Wallhy dayawan arewacin Nigeria mun fahimci addini ba yanda annabi ya koyarba. Kowa ya yayi aiki da gaske kuma ya gyara kansa, muji tsoron Allah.
@_mai_daraja Yada gaba da kiyayya da extremism da raina janabin annabi fa ? Wannan kuma sai wajen lakurawa yan company. Allah yabar mu cikin cikakkaiyar sunnan maaiki