Alhamdulilahi Babban KWAMITIN SHIRYA TARON SADA ZUMUNCI NA SHEKARA-SHEKARA NA KUNGIYYAR QADIRIYYA NA KASA YA KARRAMANI DA LAMBAR YABO TA GIRMAMAWA NAJI DADII KWARAI DA GASKE.
HON MUSA MUHAMMAD NAYARI MEBAWA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR DANBATTA SHAWARA AKAN HARKOKIN SIYASA 21 2026
Assalamu Alaikum
Ni Hon Musa Muhd Nayari Me Bawa Shugaban Karamar Hukumar Danbatta Shawara Akan Harkokin Siyasa Ina Mai Sanar Daku Cewar Yau Jumaa 23-01-2026 Nafice Daga Jamiiyyar Nnpp Muna Fatan Wannan Fita Tamu Tazama Alkhairi Garemu Da Alummarmu Ameeen.
Maasha Allahu Muoserh Naseer Sanee Barka Da Zuwa Kwankwasiya Gidan Daraja Allah Yasa Kashigo A Saa Yabamu Nasarar Cigaba Da Ciyar Da Gari Gaba Ameeen.
Hon Musa Muhd Nayari
Mebawa Shugaban Karamar Hukumar Dambatta Shawara Afanin Siyasa
29/07/2025
#jumboisworking
Yakumayin Abinda Yasaba
A wani Salo Na Bazata Megirma Shugaban Karamar Hukumar Dambatta Hon Jamilu Abubakar Dambatta Yakuma Gwangwaje Yan Gwagwarmayyar Kwankwasiya Da Sabbin Babura Alhamdulilahi
23/06/2025
Hon Musa Muhammad Nayari Political Advisor Dambatta