“We no longer believe them.”
Protests against police violence in Nigeria continue under #EndSWAT, the name of the new unit created after the dissolution of #SARS.
@YusufNabahani6 To ka fitar dani mana. Mu ai ka san mun bar Kano mun koma Karaye. Domin da mu muke riqe da Majidadin Kano, sai Allah cikin ikonSa Ya kawo mana promotion muka koma Makaman Karaye. Kuma dungurungum mu ka tashi muka je mubayi'a har da Maigirma Makaman Karaye da kan sa ba saqo ba
@YusufNabahani6 Sharada, Fagge,Tarauni, Anguwa Uku & Sabon gari dama duk a cikin badala su ke? Ni ai da na zata nan guraren su ba cikin badala bane? Amma na san mu Madobi muna Masarautar Karaye, kuma har an daga likkafarmu mun koma Makaman Karaye kuma mun kar6a da godiya
Whatever u do in life, make sure u never lose ur voice. Speak up against injustice, speak up against inaction, speak up for what u believe in, demand for ur right and never let a temporary position or privilege stop u from standing with the people. Enough is enough! #EndSARS