Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun, Allah yayiwa Mustapha Aliyu Jibia @Mustaphajibia Rasuwa yanxu sakamakon dogowar rashin lapia ta shekaru da yasha gama da ita na cutat sickle cell, muna roqon Allah yaji qanshi ya gafarta mashi, yasa Aljannar Firdausi CE
Innalillahi wa’inna ilaihi rajiun 💔💔
May almighty Allah forgive your shortcomings and grant you Jannah, among the innocent souls I know on X, the struggle has come to an end In Sha Allah