Should you have any questions, feel free to reach out via the following means.
Phone: [+2348138466545]
Email: [M.I.Spaint&[email protected]] thank you
@Mansaah_Musa Yan Najeriya Za Su Fuskanci Haraji Mai Tsanani da zai saka mutane ciki masifar Talauci da Hau Hawan Tsadar Rayuwa.
Mu Dai namu Isar da Sako da Fahimtar da Mabiyanmu da Al’ummar Nigeria
#TMG
@SKwaith Yan Najeriya Za Su Fuskanci Haraji Mai Tsanani da zai saka mutane ciki masifar Talauci da Hau Hawan Tsadar Rayuwa.
Mu Dai namu Isar da Sako da Fahimtar da Mabiyanmu da Al’ummar Nigeria idan ya Kuma 2027
@BashirAhmaad@__yellows Ba Zaben Tinubu bane a 2027, Wahalar da za’a shiga ne Damuwar !!! Yanzu Gashi An Amince da Wata Dokar Haraji da Za Ta Tilasta wa Kowane ɗan Najeriya Biyan Kashi 25% na Kuɗin Shigarsa, Amma Tsoro Ya Hana Su Fara Aiwatar da Ita Har Sai Bayan Zaɓe.
@el_uthmaan@Dongarrus1 Nasara sai bayan kwana biyu
Ba Zaben Tinubu bane a 2027, Wahalar da za’a shiga ne Damuwar !!! Yanzu Gashi An Amince da Wata Dokar Haraji da Za Ta Tilasta wa Kowane ɗan Najeriya Biyan Kashi 25% na Kuɗin Shigarsa, Amma Tsoro Ya Hana Su Fara Aiwatar da Ita Har Sai Bayan Zaɓe.
@davido@Mkachallaah@davido@BelloGaladanchi
Burin ƴan Kannywood Mata suyi trending su haɗu da masu basu mota da waya da gida ko shago.
Burin ƴan Kannywood Mazan da Matan su zama sune gaba gaba a gidan ɗan siyasa ko jam'iyya.
Oga davido haka halinsu yake