Ko wanne dan-tasha in ya ɗebo haukansa sai ya sauke a kan malamin addini.
Allah Sarki malami laifinshi kawai ya riƙe ALƘUR’ANI DA HADISI.
Ayi hattara! Malamai magadan Annabawa ne.
Allah Ya kare mana martabar malaman mu.
@Ramceey_Cool Wasu Mazan kenan, amma aurar mai bleaching ko auren matsala, don ba abinda zakayimata ka birgeta tund Ubangijin da ya halicceta ma bata godemasa ba.