KAI TSAYE: Gudanar da Gagarumin Taron Matasa Mufaraka, wanda ShamakI Pantamiya Youth Movement ta shirya, domin nuna goyon baya ga takarar Gwamna ta Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami a Jihar Gombe https://t.co/ilEgC46tPS
Girman mutum na bayyanane ta yadda yake mu’amalantar sauran mutane, musamman masu bukata ta musaman. A wannan video @ProfIsaPantami ne ya sauko kasa da ga kan kujera domin sauraron wani mai bukata ta musamman (person with disability) cikin mutuntatawa da daraja.
Talakawan suna kaunarmu ta haƙika, kuma duk yadda za'ayi a cire kaunarmu a zukatarsu an gagara don bamu mukayi ba Allah ya saka musu. – Dantakarar Gwamnan Jihar Gombe karkashin tutar jam'iyyar PDP, @ProfIsaPantami
Mu kiristocin jihar Gombe muna tare da Malam akoda yaushe domin mun yadda da manufarsa da tsarinsa na shugabsnci. – Mamba a kungiya Women Christian Faith for Pantami a yayin taron murna da jaddada goyon bayansu ga @ProfIsaPantami