Dear @GeniusLazo,
Thanks for your feedback. Peter Obi lost an election and there was no protest in the SE. The day after Obi was defeated, the Number One Twitter trend was European football (Google it). Nnamdi Kanu is by far more influential than the wimpy simps!
#TableShaker
Zuwa ga @ezzykeyz,
Saboda wannan addu'ar da kamin Allah yamaka albarka.
Ya kareka daga damuwa
Ya kareka daga ƙunci
Ya kaudakai daga sharri makiya na
Ya kareka daga duk wani mummunan abu
Ya kareka daga hatsari.
Dan tsarkin Yesu. Mutanen ubangiji ku tayani faɗa..!
#TableShaker