Beyond a lack of self-reliance, must you depend on a scholar to direct your choices? Like a follower in a herd, does your own conscience signal nothing to you?
@Rahma_sadau "Duk wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira, to ya faɗi alheri ko kuma ya yi shiru."
Watan Ramadana wata ce ta ibada, gafara, da rahama. Ana so mutane su guji duk wani abu da zai ɓata ladansu, su mai da hankali kan addu'a, istigfari, da kyawawan ayyuka. Allah Ya sa mu dace!
@YasinAwwal@kamiluhadi Mabiyansa na iya ɗauka hakan daidai ne, wanda zai haifar da yaɗuwar kuskuren da zai shafi addini da rayuwa gaba ɗaya.
Kuma zai haifar da zamanin da kowa ke riƙe da kuskure kuma yana kare shi, ba tare da neman gyara ba.
@donpanacio@Imranmuhdz Just FYI, Matters of cheiftain and tradition are not within juris of Federal High Court, its for the State High court.. Also were the Court when the former also shun Court orders and created those emirates..