Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un.
ALLAH yayima abokina makwafcina kuma ladanin unguwarmu Ahmad Yunusa rasuwa kusanya man shi cikin addu'o'in bakunanku masu albarka Allah yajiqansa da rahama.
@ProfIsaPantami Allahu akbar Malan aljanna mai masoya da yawa,
Wallahi Nima Ina son Malan fiyada yanda harshe zai iya bayyana wa
TUN wajen 2008 nafara sauraron Malan kuma nake sonshi wallahi.