Taimako ba dole ba ne, alheri ne. Ka tuna, duk wanda ya taimake ka bai ɗauki hakan a matsayin wahala ba. Don haka, ka kasance mai godiya ga masu taimakonka. 🤍
#crypto#trading#Dex#memecoin
😂 Wai me ya sa duk lokacin da 'yan crypto suka haɗu sai ka ji ɗaya ya ce:
"My friend, wallahi ina buguwa."
Sai ɗayan ma ya ce:
"Wallahi ni ma ina buguwa."
Har sai na fara tunanin ko crypto government school ne da ake dukan students. 😂📉
#crypto#sporttrading#Dex
It takes 5days to respond to the increasing demand $BLESS ⏳📌🪽
Market test patience, conviction and ones resolve. Discipline saves you from temptation 🤝🦅
Money attracts people, but hardship reveals true friends. Choose your circle wisely. May Allah surround us with sincere, loyal, and righteous companions. Ameen.
#crypto#trading#Dex#sport
Gaskiya muna godiya ga Allah da Ya ba mu irin waɗannan mutane masu ƙoƙarin wayar da kan al'umma domin ci gaba Allah Ya saka musu da alheri Ya ƙara musu basira da ƙarfi gwuwa Muna matuƙar godiya
#ogaabdulrahimsalisujt#ogaS~M D
Many people cry over what they've lost, but forget to thank God for what they still have. Gratitude turns what you have into enough. 🤲❤️
#cryto#trading#dex
Babu wanda ya damu da kai har sai ka cimma nasara, saboda haka kayi haƙuri, ka jure har ka cimma nasara, duk da cewa hanyar cike take da ƙalubale
#cryto#trading@dex
I am Abdulrahim salisu, I am a Crypto trader, Contributor Bitkova digital hub, Web3 Builder based in Africa.
I’ve helped onboard over 1000++ users into blockchain ecosystems, including more than 2000 exchange users, 1600+ for Bitget exchange
As Contributor Bitkova, I host several cohorts for blockchain and crypto education between 2024-2026 in Katsina, Sokoto and Funtua in Katsina state.
I’ve also worked as an official KOL and Tutor for platforms like Bitget, Bybit, and Gate where I drive user growth through education, AMAs, and referral campaigns e.t.c
I specialize in organizing high-impact events, building communities, and driving real adoption beyond just sign-ups. Whether it’s activating local networks or creating content that onboard new users actively. I focus on practical growth in the Web3 space.
#Cryptotrader #Web3builder #Contentswriter
Nifa Tunda Nafara Trading Wlh Ban Taba Samun Token Da Na Shiga Babu Stop Loss Kuma Ina Cikin Profits Na Barshi Nayi Bacci Cikin Salama Ba Sai $SUNUSI
Ina Rike Da Position Nawa Tun Daga Wajan $183K MC Kuma Seda Yaje $198M MC.
Zakuyi Mamaki In Nace Yanzu Aka Fara Tafiyar, Kaidai Ka Rike Position Naka, Domin Kuwa Akwai Airdrop Ga Wadda Suke Holding In Sha Allah.
CA:
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump
Allah Yasa Mu Dace, Kuma Sarawar Fareti Zuwa Ga Oga @SunusiMinjibir