توكلت في رزقى على الله خالقي وأيقنت أن الله لا شك رازقي ومايك من رزقي فليس يفوتني ولوكان في قاع البحار العوامق سيأتي به الله العظيم بفضله ولو لم يكن مني اللسان بناطق ففي أي شيء تذهب النفس حسرة وقد قسم الرحمن رزق الخلائق
Gaskiya yan Twitter ba amana 🤣🤣
Kun tura yarinya a kulleta, kun zo kuna ihu for two days, dole sai Opay sun sake ta. Yanzu tana chan tana girban abin da ta shuka, ku kuma kuna nan kun koma rayuwarku kamar ba a yi komai ba.
This should serve as a lesson. 😭
#تدبر
زكرياء كفل مريم وتعجب من أين لها الرزق.
وعندما سأل مريم قالت
﴿إن الله يرْزقُ من يشاءُ بغيرِ حسابٍ﴾
فعلم سيدنا زكرياء بعظمة الدعاء
﴿هُنالكَ دعَا زكريَا ربهُ﴾
فرزقه الله بالولد رغم عقم زوجته وكبر سنه.
فالدعاء لله بصدق ويقين وحسن الظن فيه سبب بالأستجابة لكل مانظنه مستحيلاً
ABUBUWAN DA NAKE DUBAWA KAFIN NA SHIGA TRADE. 📊📈
Da farko, ku yi Like ❤️, Repost 🔁, sannan ku yi mention na abokanku domin su amfana. Kada ku manta da Bookmark 🔖, wata rana zai muku amfani.
Note: Ina magana ne da abin da nake yi ni kaina.
Ba kowanne token nake shiga ba. Kafin na ɗauki kowanne trade, akwai abubuwa da nake bincika domin rage haɗari (risk) da ƙara yiwuwar samun riba.
Ga wasu daga cikin abubuwan da nake dubawa:
✅ Narrative na token
✅ Volume da Liquidity
✅ Market Cap
✅ Holders da Wallet Distribution
✅ Buy/Sell Pressure
✅ Contract Safety (Rug Checks)
✅ Team da Community Activity
✅ Chart da Price Action
✅ Risk vs Reward
Note: Ko da ka yi cikakken analysis, kasuwar DEX tana da volatility ba lalle ko yaushe analysis dinka ya tafi yadda kake so ba. Saboda haka, ka riƙa sarrafa risk ɗinka, kuma ka yi bincikenka (DYOR) kafin ka shiga kowanne trade.
Allah Ya albarkaci nemanmu, Ya ba mu riba mai albarka. Ameen. 🤲
#Dex_Eagle_Jr
Complete Course na Hausa akan Yadda ake amfani da X don BEGINNERS [Part 1]
1. Yadda ake saita Profile/Bio
2. Yadda ake Amfani da For you da Following
3. Yadda ake amfani da sashin Premium
4. Yadda ake amfani da Analytics don sanin lokacin posting
Ayi retweeting 🔁 Pls.