@mai_hamaa@Waspapping_ They have to wait the remaining matches because Belgium has 2 points, Congo 1, Cape Verde 2, Croatia 3 and Algeria 3, any winning from this teams they will not qualify
@gahson10@Gassol0001 Da cewa tayi bazatayi aure ba ba wnda zai mata mgna, amma idan ta zagi aure dole a fito ayi mata mgna, kuma su Malamai duk abnda ya saba ma Allah zasu fito suyi mgna akan shi komin kankarta shi, ba wai akwai wani specific abu da aka ware ba ace shi kadai zasuyi mgna akai
@Opulent_Maisha But Safiya said on Instagram that her marriage with Ahmad had completely ended and could never be restored. She hinted that it was like a triple divorce, did she marry someone else before returning to Ahmad?
@Safreenarrhh Kiyi hkuri da anything oil and pepper, and you should keep taking your drugs ko da kin warke, and Kada ki bari sai kinji yunwa kafin kici abinci. Allah ya baki lfya
@hausa_lagosian@zainabsardo Kinji nace maki masu aure basu Zina ne, wnda yake da aure daman yaso yayi Zina sbda iskancin shi, amma idan baka da aure shaawa ya dame ka sai ace sbda baka da aure ne kuma shi kan shi auran ana yin shi ne sbda ka tsare farjin ka