@officialabat Idan har zabin Allah shi ne zabin ka, to duk Wanda Allah ya bawa shugabancin kasa to Kar ka bari adawa ta hanaka masa addu'ar fatan alkhairi, ni zabin Allah shi ne zabi na, amma ni Tunibu zan zaba da kyakykyawan yakinin samun sauyi daga gareshi cikin taimakon Allah.