Al'umma ita ce ginshikin kowace nasarar blockchain
A SeiHausa, muna wayar da kai, koyarwa, da kuma taimaka wa sababbin masu amfani su shiga duniyar @SeiNetwork
Yayin da Sei ke ci gaba da bunkasa, mu ma muna ci gaba da gina al'umma mai karfi, ilimi, da hadin kai
Mu gina makomar Web3 tare
#SeiNetwork #SeiHausa #Sei
A kowane ciniki guda, bambancin kudin fee kadan ne sosai.
Amma ga masu yawan ciniki, wadannan kananan bambance-bambancen suna taruwa su zama babban abu. Shi ya sa rage kudin fee yake da matukar muhimmanci.
Sauri, girma, kusan babu fee, tare da sirri mai karfi suna kan hanya.
@SeiNetwork ita ce blockchain da aka gina domin trading.
Bayan mako guda tare da manyan masu hazaka a fannin fasaha da harkokin kudi
Abu daya ya fito fili: @SeiNetwork na ci gaba da fitowa a kusan kowane tattaunawa
🔴 Sei da @Mastercard sun nuna wa mahalarta taron wani bangare na takardar bincikensu ta hadin gwiwa (whitepaper) a NY Tech Week kafin a fitar da ita ga jama'a
🔴 @MonacoTrading ta sanar da hadin gwiwar bincike da Fhenix kan gina ingantaccen tsarin ciniki na on-chain mai kare sirrin masu amfani
🔴 @MessariCrypto ta fitar da rahoton Q1 na yanayin blockchain, inda ta nuna cewa ci gaban RWA a Sei ya ƙaru da sama da 350% idan aka kwatanta da kwata na baya
🔴 @TokenRelations ta yi cikakken bayani kan sabon tsarin ci gaban Sei Giga Roadmap
🔴 @sumvin da Sei sun fara Tech Week tare da abokai da masana daga duniyar AI da harkokin kudi
🔴 @envio_indexer ta wallafa cikakken jagora kan yadda za a kaddamar da indexer cikin sauri domin samun bayanan lokaci-lokaci (real-time data) don aikace-aikacen da ke kan Sei
Kasuwanni suna motsi cikin sauri a kan Sei ($/acc)
Gabatar da Taswirar Giga
Wannan shine roadmap na farko da aka fitar ga jama’a wanda ke nuna manyan matakan da za su kai ga Giga Upgrade
Aiwatar da Giga Upgrade a kan live network aiki ne mai matukar wahala da ke bukatar kwararrun injiniyanci
Ku bi dukkan matakan tafiyar daga yanzu har zuwa Giga: https://t.co/xl3Gp8OUbq
Introducing The Giga Roadmap.
The first public roadmap of the milestones leading to the Giga Upgrade.
Implementing the Giga Upgrade to the live network is an extraordinarily complex engineering task.
Follow every step from here to Giga: https://t.co/HrHWzi56e8
Barkan mu da zagayowa wani makon, kamar yadda muka saba, yau ma za mu baje kolin ababen da suka faru akan @SeiNetwork
Rana: 25 May, 2026
Lokaci: 08:30pm WAT
Kar a baku labari!
Sai kun zo!! 👀
What if primary school students could learn about blockchain the same way they learn math and science? 📚
I started working on a children’s book to introduce young minds to @SeiNetwork from day one simple, fun, and educational.
Powered by the vision of @SeiHausa
The goal is bigger than crypto.
It’s about preparing the next generation for the future of digital finance, technology, and innovation across Africa.
We are excited to announce a major initiative by @SeiHausa to help expand the awareness and adoption of the @SeiNetwork across Africa. As Africa continues to lead the world in blockchain and crypto adoption, we believe this is the right time to educate and prepare the next generation for the future of digital technology and finance.
To support this vision, we are producing 3,000 educational books that will be distributed to primary and secondary school students. Each book is designed in a simple, engaging, and educational format to help young learners understand what the Sei Network is, who the key builders and contributors behind $Sei are, and the innovations Sei is bringing to the blockchain space.
The books will also highlight various projects and protocols building on the $Sei Network, giving students and communities the opportunity to discover the growing ecosystem and the important role these projects play in shaping the future of Web3 technology.
And this is only the beginning.
Our long-term vision goes beyond books. In the future, we hope to support the development of educational structures and creative spaces within schools, including branded buildings and educational wall designs that showcase the Sei Network/ @Sei_Labs and spread knowledge about blockchain innovation in a meaningful and inspiring way.
We also welcome every projects building on Sei to be part of this movement. If your project was not included yet, or if you would like your project to be featured in this important initiative, the door is open for collaboration and support as we continue building together.
Sei is not just building.
Sei is leading.
Sei is beyond boundaries.