@Haleemarh_Gumel@Alameen___Abba Duk d cewa bansanta ba amma tunda ka nema ayi mata adduβa zanyi.
Allah ya karawa rayuwar ta albarka, allah ya kyauta karshen ta.
@kpajemu1@el_uthmaan Kai da ba dan Nigeria ba meye naka na damuwa da mu, ka zauna can kamarun ka inda shugaban kasarku ya raina muku hankali yake mulkarku tun iyaye da kakanni
@yusufab54054020@el_uthmaan Yanzu fa da cewa yayi ya hana salatul fatihi a kasar da kaji tsinannu suna ta zage zage, amma dake sallah ce ake son hanawa sunyi shiru.