@Abduulbako@bbchausa Au a haka ma ana Kai musu hare hare basu maida martani ba Yan hawala NE su
To dai gaskiya ya kamata ka fara cin dusa don Kai jaki ne
Masu zaman nan muna tahajjud, sai an gama karatun sura su tashi da gudu atafi ruku’u dasu, su Allah ke bawa fili ya hana kudin gini, ya basu babur ya hana na mai, ko abasu mota taki zama lapya.😊
Stay away from cheating pls.
Tsoohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana yadda jami’an tsaro suka yi yunƙurin kama shi a filin jirgin sama na Abuja jim kaɗan da saukarsa a Najeriya.
El-Rufai ya kuma bayyana abin da ya sa gaba yanzu da hukumomin tsaro ke neman sa, da yadda hakan zai shafi siyasarsa.