@Abdulma51417141 Ita Rayuwa kowa yaji kan shi saboda baka San inda rayuwa zata kaika ba. Idan kaga gemun wani naci da wuta taya shi kashewa zaka yi baka kara watsa masa fetir ba. Duk lefin daka zagi wani akai idan baka SANI ba saika aikata fiye da Wanda kake zagi.
@babylubnah Shi role na film Kamar kasuwanci ne Wanda yafi karbar ka shi kake yi Amman a fili gaskiya bashi da matsala a film ne dai yake fitowa a haka
IN A JOURNEY OF 365 DAYS WE ACHIEVED NEW NATIONAL ANTHEM GREAT JOB MR PRESIDENT. WE VOTED WRONG DIRECTION WE WILL MOVE AHEAD 2027 TO WATCH THE NEW ANTHEM OF OUR GREAT PEOPLE. VERY UNFORTUNATE LEADERSHIPπππ
MUNA TA KUKA DALA TA TASHI SANADIN HAKA YA JANYO KOMI YAYI WAHALA ALHALIN KULLUM IMANIN MU RAGUWA YAKE SAI BIDI'A DA SHIRKA DA MUNANAN LAIFUKA MUKE,AMMA BAMA TUNA WANNAN TAYAYA RAYUWA ZATAI SAUKI MUNA NISA DA ALLAH DA MANZON SA YAKAMATA MU GYARA HALAYEN MU DA AIKATA AYYUKAN KIRKI