Mai taimaka wa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga, ya bayyana ganawar a matsayin ta sirri, wadda ta ƙara nuna alaƙar da ke tsakanin Najeriya da Birtaniya.
Ƙarin bayani - https://t.co/dYPumYILxX
Dakta Zainab ta ƙaryata jita-jitar da ake yaɗawa kan cewa allurar rigakafin HPV mai haddasa cutar kansar bakin mahaifa da aka fara ba yara mata kyauta a Najeriya cikin makon nan za ta iya hana su haihuwa.
Breaking: The Election Petition Tribunal Sitting in Sokoto has confirmed @daudalawal_ of @OfficialPDPNig as the duly elected Governor of Zamfara State.
The states in the North West and North East are dominated by the PDP and the APC.
There are some states with results that shows that the people are not tired of suffering.
Atiku Abubakar - ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP - ya kaɗa ƙuri'arsa a Mazaɓar Ajiya 02 da ke Jihar Adamawa.
Ƙarin bayani: https://t.co/jxWnGCaPwF
Now the battle of the Governorship Election come Feb. 2023 is between Dr Bello matawalle of APC and Dr Dauda Lawal Dare of PDP.
Choose your prepared candidate.