@MujahidSSaad Mutum na farko da talakawan nigeria suka lamunce wa yashiga tafiyar triple R saboda kar ya mutu kenan shi kam anyi mishi uzuri yunwa da kuncin rayuwa na damunsa😂😂
Humanity is not about religion, color, country, or language. Humanity is about feeling another person’s pain as your own. It is about helping someone even when you get nothing in return. In a world where people are busy proving who is right, humanity is choosing to be kind.
#Gaza
Why is this not trending after being commissioned 3days ago ?
Sheik Tijjani Guruntum builds a boarding school for orphans known as “DARUL AYTAM ” Ya Allah bless him abundantly for this sadaqatul jariya 🤲🏽
@His_Serah Ki ce mata kin yarda ta baki location kawai sai ki kwashi yan iska ku tafi dasu ina gaya miki ba zunubi dan dan kun ci ubanta addini kukayi ma hidima ku bata kashi da yawa🧏♂️
@Proud_Aboki Walhi rashin godiya Allah ne kawae dakuma son zuciya saboda a matsayinki na mace babu abun da na gata ne wanda addinin musulunci baiyi maki ba so akwae son zuciya sosae aciki walhi Allah ya shirya mana iyalanmu
@Babasadieq Alfarmar sayyidina rasulillahi bazaici wannan kujerar ba zamuyi ta addua Allah ya hanashi ba dare ba rana in sha Allah zuriar buhari sun gama mulki a kasar nan in sha Allah🤲