@IU_Wakilii Nake gama nasu yazo da sauki watakila idan kaineh shugaban kasar abun sai yafi haka ma yan siyasar kasar nan ae sai Allah kawaii Allah daya zakuce mu yadda yanxu babu wani sauran bayani dukk tsinan nu neh
Duk lokacin da kaga wani mutum Wanda in an aikata daidai 50 baya gani ya fada sai anyi kuskure 1 sai yayita yadawa to ba mutumin kirki bane ko waye shi...βοΈ