Shekaru 12 bayan an yi masa jana'iza, wani mutum ya dawo garinsu da ƙafafunsa.
Abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne, mutumin ya tsaya a gaban gidan matarsa ya ce:
"Ni ne mijinki, Ibrahim. Na dawo gida."
Matar ta kalle shi cikin hawaye, sannan ta yi masa tambaya guda ɗaya:
"Idan kai ne mijina, to waye muka binne shekaru 12 da suka wuce?" 😳
Caitlyn Jenner, 77, was spotted leaving a hotel with her 23-year-old boyfriend, who appeared to be keeping a low profile behind her.
That age gap is no joke! At what point does an age difference become too much?