SECRET'S OUT -
Just launched a game changing tool to help you monetize your wearable data.
In collab @withvana & @wallet_chat, we created INTRA.
Imagine a world where biomarker data fuels next-gen AI models & human evolution, whilst rewarding you.
Yanada kyau masu mulki da masu hali a cikin al'umma sudunga duba yanayin da talakawa suke ciki. Akwai wadanda suka gama karatu mataki daban_daban dama wadanda basuyi karatuba amma basu da cikakken aikin yi musani cewa maula,sata,daba,karuwanci da sauransu. Duk aikin talauci ne.