In the shadows of empty promises, the youth dance to a tune that echoes through hollow halls. Eyes glued to the screens, hearts misplaced in the hands of those who care not for their dreams. When will the mirror reflect the truth? Are we the architects of our own chains?
Idan kana azumi to ka yi azumi da dukkan gaɓɓan ka, jinka ya kame daga jin haramun, ganin ka ya kame daga kallon haramun, bakin ka da harshen ka ya kame daga maganganun haramun, wanda yayi irin wannan azumin shine yayi azumi mai kankare zunubai.
Allah ya karbi Ibadun mu. Ameen
Kada mu kuskura watan ramadan ya wuce ba tare da mun yi wani aikin alheri da ya kamata a ce Allah ya gafarta mana ba.
Allah ka yafe mana zunuban mu, wanda muka sani da wanda bamu sani ba.
Ya Allah duk rintsi ko wuya kada ka jarabce mu da cin amanar wadanda suka yarda da mu, Ya Allah kada ka sa mu cikin mutane masu manta alkhairi ko da an samu rashin fahimta.
Garkuwan Matasa
Shin ko kun san cewa hukumar SMEDAN ta tallafa ma mutane sama da 40,000 kai tsaye a jihar Katsina kaɗai a lokacin da Dikko Radda PhD na shugabantar ta?
@fatimatukr Truth be told these folks are now ready the option left to us is to go back to our respective villages and seek support from the grass root.
Matukar mu matasa bamu haɗa kanmu ba to wallahi babu ranar da za muyi mutunci da ƙima a idanun ƴan siyasa. A haka zamuyi ta zama ana mana kallon bamu san komai ba ko kuma bamu iya komai ba.