Gainako, Modibbo Isa...
The Prophet (ﷺ) says, "Allah did not send any prophet but shepherded livestock." His companions asked him, "Did you do the same?" The Prophet (ﷺ) replied, "Yes, I used to shepherd the sheep of the people of Mecca...." Bukhari: 2262.
Duk abinda kaji na ilimi wanda ka tabbatar da sahihancinsa toh abu biyu ne yake akan ka,, aiki dashi da isar dashi ga wanda bai sani ba. Imaam Maalik ya kasance yana cewa dalibansa idan suka kammala karatu zasu tafi, *"Ku ji tsoron Allah ku yada wannan ilimin, ku koyar da shi.